Muna farin cikin sanar da abokan kasuwancin mu cewa yanzu haka za'a iya samun ROSELLA CHOCOLATE 🍫 a kamfanin mu na Alsaako Saad Enterprises. Kamfanin da ya shahara wurin kawo maku kayan ƙwalam da maƙwalashe tare da kayan wasannin yara.
Product: ROSELLA chocolate 🍫
Price: ₦ 1050 akan kowane pieces 120
Location: Minna Niger State, Nigeria 🇳🇬
Phone 📞: 09064886161
Address: CP 39 Gwari Market Minna Niger State, Nigeria 🇳🇬
Tags:
Chocolate